<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 1) Ga ƙofa nan, buɗaɗɗiya,
 Mai Ceto ne ya buɗe.
 Dukan mai so ya sami rai
 Ya bi ta wannan ƙofa.

[V2]
 KORUS
 Ga ƙofa dai buɗaɗɗiya
 Mai Cetonmu ya buɗe ta.
 Ku zo, mu je,
 Ku zo ku shiga dai.

[V3]
 2) Ga ƙofa nan a buɗe dai
 Kowa ya iya shiga
 Mawadaci da talaka
 Na kowace kabila.
 Korus

[V4]
 3) Ku matso zuwa ƙofan nan,
 Yanzu ne loton jinƙai.
 Ku karƃi rawani na rai.
 Kyauta ce wannan duka.
 Korus

[V5]
 4) Mai Cetonmu ya mutu dai
 Domin ƴan Adam duka.
 Ya buɗe ƙofar samun rai,
 Dukan mai so zai samu.
 Korus</lyrics>
<title>Ga Ƙofa Nan, Buɗaɗɗiya LW153</title>
<hymn_number>153</hymn_number>
</song>